iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A cikin dare na biyar a jere sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hari kan Falasdinawa a unguwar Bab al-Amoud da ke birnin Kudus.
Lambar Labari: 3487137    Ranar Watsawa : 2022/04/07